Ministan Shari’a Malami na neman dabaibaye shari’ar Shugaban NBC
ICPC ce ta maka Kawu a kotu, inda ake tuhumar sa da yi wa naira bilyan 2.5 kisan sabon-kama-kudi.