Cutar Diphtheria ta yi ajalin mutum 26 a jihar Bauchi
Mohammed ya fadi haka ne a taron da Asusun USAID ta shirya da aka yi a garin Bauchi ranar Alhamis.
Mohammed ya fadi haka ne a taron da Asusun USAID ta shirya da aka yi a garin Bauchi ranar Alhamis.
Mohammed ya ce daga Janairu 2023 zuwa yanzu hukumar ta yi wa mutum 58 gwajin cutar daga cikin mutanen da ...
Sashen Wayarwa da Gargadi na Ɓangaren Lafiya ya yi wannan gargaɗi a ranar Litinin, ya ce kowa ya yi nesa ...
Sashen Wayarwa da Gargadi na Ɓangaren Lafiya ya yi wannan gargaɗi a ranar Litinin, ya ce kowa ya yi nesa ...
Alamun cutar sun hada da zazzabi, yoyon hanci, ciwon makogwaron, idanun za su Yi jajawur, tari da Kumburin wuya.
Wasu lokuta mai fama da cutar zai rika ganin wasu farin abubuwa na fitowa a kusa da makogwaro wanda ke ...