Mutum sama da 7000 sun kamu da cutar diphtheria, cutar ta yi ajalin mutum 453
Zuwa yanzu jihar Kano na daga cikin jihohin da cutar ta fi yin tsanani. Akalla mutum 6,185 ne suka kamu ...
Zuwa yanzu jihar Kano na daga cikin jihohin da cutar ta fi yin tsanani. Akalla mutum 6,185 ne suka kamu ...
Kungiyar ta yi wannan kira ne ganin yadda ake faɗi cewa mutum 6,707 sun kamu a jihar Kano, 110 a ...
Alamun cutar sun hada da zazzabi, yoyon hanci, ciwon makogwaron, idanun za su Yi jajawur, tari da Kumburin wuya.
Mohammed ya fadi haka ne a taron da Asusun USAID ta shirya da aka yi a garin Bauchi ranar Alhamis.
Mohammed ya ce daga Janairu 2023 zuwa yanzu hukumar ta yi wa mutum 58 gwajin cutar daga cikin mutanen da ...
Sashen Wayarwa da Gargadi na Ɓangaren Lafiya ya yi wannan gargaɗi a ranar Litinin, ya ce kowa ya yi nesa ...
Sashen Wayarwa da Gargadi na Ɓangaren Lafiya ya yi wannan gargaɗi a ranar Litinin, ya ce kowa ya yi nesa ...
Alamun cutar sun hada da zazzabi, yoyon hanci, ciwon makogwaron, idanun za su Yi jajawur, tari da Kumburin wuya.
Wasu lokuta mai fama da cutar zai rika ganin wasu farin abubuwa na fitowa a kusa da makogwaro wanda ke ...