CUTAR DIPHTHERIA: Mutum 156 sun kamu, cutar ta yi ajalin mutum 20 a Kaduna
Shuaib ya fadi haka ne ranar Laraba da ya kai ziyara asibitin Barau Dikko domin ganin matakan dakile yaduwar cutar ...
Shuaib ya fadi haka ne ranar Laraba da ya kai ziyara asibitin Barau Dikko domin ganin matakan dakile yaduwar cutar ...
Ya ce nan da ranar 12 ga Oktoba gwamnati za ta karo maganin rigakafin cutar wa jihar domin kare yara ...
Hukumar ta ce a ranar 3 ga Oktoba an samu mutum 13,204 da ake zaton sun kamu da cutar a ...
Zuwa yanzu jihar Kano na daga cikin jihohin da cutar ta fi yin tsanani. Akalla mutum 6,185 ne suka kamu ...
Kungiyar ta yi wannan kira ne ganin yadda ake faɗi cewa mutum 6,707 sun kamu a jihar Kano, 110 a ...
Alamun cutar sun hada da zazzabi, yoyon hanci, ciwon makogwaron, idanun za su Yi jajawur, tari da Kumburin wuya.
Mohammed ya fadi haka ne a taron da Asusun USAID ta shirya da aka yi a garin Bauchi ranar Alhamis.
Mohammed ya ce daga Janairu 2023 zuwa yanzu hukumar ta yi wa mutum 58 gwajin cutar daga cikin mutanen da ...
Sashen Wayarwa da Gargadi na Ɓangaren Lafiya ya yi wannan gargaɗi a ranar Litinin, ya ce kowa ya yi nesa ...
Sashen Wayarwa da Gargadi na Ɓangaren Lafiya ya yi wannan gargaɗi a ranar Litinin, ya ce kowa ya yi nesa ...