Bazan zama darektan kamfen din PDP a zaben gwamnan Kogi ba – Dino Melaye
Haka Dino ya rubuta a shafinsa na Tiwita.
Haka Dino ya rubuta a shafinsa na Tiwita.
Sai dai kuma ita Tboss ta ce ba ta taba yin lalata da ko daya daga cikin su ukun ba.
Dino yace dama can koda ace shine aka ce yayi nasara sai abokin hamayyar nasa ya garzaya kotun daukaka kara.
Alkalin Kotun ya yanke hukuncin a sake zabe a wannan shiyya.
Melaye yayi wannan jawabi ne a lokacin da ya ke jawabin bankwana da Majalisar Dattawa ta shirya jiya Alhamis.
Sanata Dino Melaye ya tabbatar da cewa zai fito takarar zaben Gwamna Jihar Kogi.
NYSC ba wani bangare ba ne na sojojin Najeriya. NYSC na cikin dokokin da Majalisar Tarayya ta shimfida.
Dan takarar jam’iyyar ADC ne ya zo na uku da kuri’u 6861.
`Dino Melaye na kan gaba a zaben kujeran sanatan Kogi ta Yamma
A zaben shugaban kasa PDP ta samu 760, APC 447.