Bayan ɗaure Ekweremadu, Birtaniya za ta gurfanar da Diezani, bisa tuhumar zargin cuwa-cuwa da karbar rashawa
Diezani mai shekaru 63, wadda har shugabancin OPEC ta yi, ta yi sharafi a Gwamnatin Najeriya, tsakanin 2010 zuwa 2015.
Diezani mai shekaru 63, wadda har shugabancin OPEC ta yi, ta yi sharafi a Gwamnatin Najeriya, tsakanin 2010 zuwa 2015.
Tsohuwar ministar dai ta ce ba gudu ta yi daga Najeriya ana saura mako ɗaya kafin saukar Goodluck Jonathan daga ...
Diezani dai har yau ta na zaune Ingila, tun bayan saukar gwamnatin Goodluck Jonathan cikin 2015.
Wannan sammacin umarnin kamo Diezani dai shi ne na biyu, kuma yanzu haka ta na zaune a Landan tun bayan ...
Binciken ya gano cewa masu zargin Alison Madueke da mallakar rigar maman sun yi amfani da hotunan daya daga cikin ...
A ranar 12 Ga Agusta, 2012 ne EFCC ta gurfanar da Wagbatsoma Babbar Kotun Lagos, bisa zargin da hannun sa ...
Adeogun ya ce kwamitin sa zai kafa karamin kwamiti domin ya je Hukumar EFCC a ga yanayin da kadarodin ke ...
Shari'ar Diezani na daya daga cikin manya da kananan shari'un da su ka kakare saboda yajin aikin da ya hana ...
Diezani dai na zaune a London, tun bayan ficewar da ta yi bayan faduwa zaben da gwamntin Jonathan ta yi ...
Wato maimakon shekaru 21, kowanen su zai shafe shekara bakwai gidan kurkuku kenan.