” Mijina Musulmi ne, Dan’uwana ba musulmi bane” – Rikici ya Barke tsakanin mata da ‘yan uwan Marigayi Hon. Abdulmumini
Rukkayya ta ce kiyayyar da ke tsakanin ta da ‘yan uwan mijin ta ya kara zafi ne bayan rasuwar sa.