ZABEN KOGI DA BAYELSA: ‘An hargitsa dimokradiyya’, tilas Buhari ya farka – CDD
Ta bayar da misalin abubuwan da suka faru a Kananan Hukumomin Lokoja, Kabba-Bunu, Ijumu, Okene, Ajaokuta, Dekina da kuma Olamaboro.
Ta bayar da misalin abubuwan da suka faru a Kananan Hukumomin Lokoja, Kabba-Bunu, Ijumu, Okene, Ajaokuta, Dekina da kuma Olamaboro.
Natasha Akpoti ta jam'iyyar SDP ce ta zo na uku da kuri'u 9,482 Kacal.
James ya ce rikicin zabe ya ci rayukan mutane har uku kuma ya hargitsa zabe a rumfuna 157 a Shiyyar ...