ABUJA: ‘Yan takife sun tarwatsa masu yi wa Buhari zanga-zanga
A Legas, tsohon babban birnin jihar Lagos ma an yi wannan makamanciyar zanga-zangar, amma jama’a ba su halarta sosai ba.
A Legas, tsohon babban birnin jihar Lagos ma an yi wannan makamanciyar zanga-zangar, amma jama’a ba su halarta sosai ba.
Rundunar ‘yan sandan Abuja ta tarwatsa dandazon mabiya Shi’a
Deji ya sanar da kama shi ne ta sakon wayar tarho da ya tura mana a daidai an kama shi.