KALAMAN ƁATANCI GA ANNABI:Ƴan siyasan mu sun yi shiru tsit, kowa na tsoron ya fito ya fadi gaskiya – Tilde
Tilde ya kara da cewa dole fa ƴan siyasa su fito su faɗi gaskiya su daina boye suna rarume rarume
Tilde ya kara da cewa dole fa ƴan siyasa su fito su faɗi gaskiya su daina boye suna rarume rarume
Dole a gudanar da bincike mai zurfi akan abinda ya auku domin a gano ainihin silar abin da kuma yadda ...
Kwamishinan Ilimin Jihar Sokoto Isah Galadanci ya ce gwamna ya umarci ma'aikatar ta gudadar da bincike akai cikin gaggawa.
Ta roki kotu da ta raba auran su a bisa wadannan dalilai.