CORONAVIRUS: Najeriya ta samu mutum na farko da ya rasu, 32 na dauke da cutar, 2 sun warke
A Najeriya akwai mutane 32 kenan da ke dauke da cutan, biyu sun warke, sai kuma wanda ya rasu.