Yan Najeriya sun wahala da APC, kuma ba za su sake yin ta ba a 2019 – PDP
" Bari in tabbatar muku cewa da irin wadannan abubuwa da APC ta ke cewa tayi ne zamu ci zabe ...
" Bari in tabbatar muku cewa da irin wadannan abubuwa da APC ta ke cewa tayi ne zamu ci zabe ...
Ya ba da misalai inda ya kwatanta gwamnatin su da wannan gwamnati na Buhari.
Dayo ya ce su dai ta bangarensu babu irin wannan magana sai dai kila ta bangaren Ali Sheriff.