An rufe gidan ‘Mayu’ a Kano
Tuni muka kwashe su muka kai inda za a duba su sannan shi kuma muka danka shi ga hukuma.
Tuni muka kwashe su muka kai inda za a duba su sannan shi kuma muka danka shi ga hukuma.
Mohammed ya fadi haka ne da yake zantawa da Kamfanin Dillancin Labaran Najeriya ranar Laraba.
A ranar Talata ne rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta kama wani mai Anguwar kauyen Yargaya Alhaji Saje Sani dake ...