Dalilin zargin mu na goyon bayan Boko Haram –Kungiyar Red Cross byAshafa Murnai July 1, 2019 0 Dawabe ya ce mafi yawan ‘yan Najeriya ba su fahimci yadda ayyukan Red Cross ya ke ba.