El-Rufai, Saraki, Lawan, David Mark da wasu dakka sun kafa gagarimin majalisin tattauna batun sauya fasalin Najeriya
Iyayen taro a ranar sun hada da Ooni na Ife, Adeyeye Ogunwusi shi da Mai Martaba Sarkin Ilorin, Ibrahim Sulu ...
Iyayen taro a ranar sun hada da Ooni na Ife, Adeyeye Ogunwusi shi da Mai Martaba Sarkin Ilorin, Ibrahim Sulu ...
David Mark ya yi wannan jawabin ne a gidan sa da ke garin Oturkpo, Jihar Benuwai, ranar Asabar da ta ...
Diran su ke da wuya sai suka zarce kai tsaye zuwa ofishin Kwamishinan Zabe na jihar, Nentawe Yiltwada.
Tawagar Kamfen din David Mark ta dira Jigawa
Ya ce sai da David Mark ya tattauna da magoya bayan sa sannan ya yanke wannan shawara.
Wadannan sanatoci suna fuskantar tuhuma ne a kotu da hukumar EFCC saboda hannu da suke dashi dumu-dumu wajen harkallar kudaden ...
EFCC ba su maida martanin wadannan kalamai na David Mark ba.
Buhari zai iya maye gurbin Buhari idan aka yi la'akari da abubuwa da dama.