2019: Za mu kashe wa Buhari da Masari miliyan 70 wajen kamfen – Kungiya
Lawal ya bayyana haka ne da yake zantawa da Kamfanin Dillancin Labaran Najeriya a garin Daura.
Lawal ya bayyana haka ne da yake zantawa da Kamfanin Dillancin Labaran Najeriya a garin Daura.
Kyari ya umarci Seiyafa da ya dawo da darektocin da ya dakatar a wasu jihohin kasar nan maza-maza.
Tun bayan na fito daga masallaci sai naga cincirundon masoya na da mutane suna ta miko mini gaisuwa.
Shehu Sani ya tattauna da Buhari ne a garin Daura.
Muna rokon ka da ka ci gaba da wannan zumunci da ka kulla da mu.
Buhari ya sauka a filin jirgin sama na Abuja da misalin karfe 6: 38 na yammacin Asabar.
Ahmad Babba-Kaita na Jam'iyyar APC ya lashe zaben Sanata, a Katsina
Ya sha alwashin cewa zai kare muradin APC ko da abin zai kai shi ga sadaukar da ran sa.
Jim kadan bayan sun bayyana ne fa Osinbajo ya fatattake shi.
Jami’an gwamnati da dama da suka je wurin sun ce za a kai musu daukin gaggawa.