Ban taba ganin mai kishin dimokradiyya kamar Buhari ba –Yahaya Bello
Daga nan kuma Bello ya yi bayani dangane da furucin da aka ruwaito cewa Mashawarcin Buhari a Bangaren Tsaro, Babagana ...
Daga nan kuma Bello ya yi bayani dangane da furucin da aka ruwaito cewa Mashawarcin Buhari a Bangaren Tsaro, Babagana ...
Daura dai can ne garin Shugaba Muhammadu Buhari, wanda dalili kenan jama’a da dama ke korafi kan gina jami’ar a ...
Ana sa ran shugaban ƙasa zai dawo Abuja a mako mai zuwa.
A ranar daya ga watan Mayu ne wasu masu garkuwa da mutane suka arce da Magajin Garin Daura Musa Umar.
Kungiyar Hisba a jihar Jigawa ta kama kwalayen giya 37 da karuwai 48 a karamar hukumar Taura.
'Yan sanda sun ce an sako Magajin Gari Umaru a Titin zuwa Madobi, dake jihar Kano ranar Talata.
An sauke Alkur'ani, anyi zikirori da huduba a wajen Addu'o'in.
Garin Daura, wanda nan ne cibiyar Masarautar Daura, can ne mahaifar Shugaba Muhammadu Buhari.
Mazaunan garin Daura da dama sun bayyana cewa har yanzu suna juyayin sace Umar da masu garkuwa suka yi.
Buhari ya fadi haka ne bayan halartar tafsirin Alkur'ani a masallacin fadar shugaban kasa.