RUDANIN ‘SERVER’: Atiku ya yi raddi ga hukuncin Kotun Koli
Kada a damu, babu wani abin damuwa dangane dahukuncin da Kotun Koli ta yanke.”Inji Atiku, ta bakin Babban Lauya Jegede.
Kada a damu, babu wani abin damuwa dangane dahukuncin da Kotun Koli ta yanke.”Inji Atiku, ta bakin Babban Lauya Jegede.
Yanzu a dalilin wannan hukunci, CCT za ta iya ci gaba da binciken mai shari'ar a kotun da'ar m a'aikata.
Kwamitin Shugaban Kasa ba shi da karfin ikon kwace kadarori da gurfanarwa
Lauyan Sule Lamido, Yakubu Ruba ne ya kalubalanci wannan tuhuma da ake yi wa tsohon gwamnan.
Awotoye ya kara da cewa zargin da Dino ya yi cewa INEC ba ta yi masa adalci ba, ba gaskiya ...