Sanatoci sun yi cacar-baki kan ko jihohin Kogi da Anambra na da arzikin danyen mai
majalisa ta mika rikicin a hannun kwamitin kula da harkokin danyen man fetur.
majalisa ta mika rikicin a hannun kwamitin kula da harkokin danyen man fetur.
Shugaban karamar hukumar Madagali, Yusuf Muhammad, ya ce ba agajin abinci da kaya suke bukata ba yanzu.
Gidan jaridar PREMIUM TIMES ne kawai yake da izinin samun wadannan bayanai a Najeriya.
Shugaban Majilisar dattijai Bukola Saraki ne ya karanta wasikar a zauren majalisar yau Laraba.
Hameed Ali da Saraki sunyi ganawan ne a asirce da yamman Laraba.
Bayan haka kuma ya musanta rade-radin da ake ta yadawa wai mataimakinsa Yemi Osinbajo zai cigaba da rike kasar.
Leo ogor yace ko dayake sun ga Buhari ya na dariya da bakin nasa wanda hakan ya musu dadi amma ...