Idan aka kuskura aka rantsar da Tinubu, to an yi dagadaga da dimokuraɗiyya a Najeriya – Datti Baba-Ahmed
Tinubu ya lallasa abokan takarar sa na PDP, Atiku Abubakar da Peter Obi na LP wanda Dattinke wa mataimaki.
Tinubu ya lallasa abokan takarar sa na PDP, Atiku Abubakar da Peter Obi na LP wanda Dattinke wa mataimaki.
Ɗan takarar mataimakin shugaban ƙasa na jam'iyyar LP, Datti Baba-Ahmed, ya bayyana cewa "Najeriya ba ta da zaɓaɓɓen shugaban ƙasa.
Ishaku Lawal ya ce sun samu makaman da suka yi aiki da su daga wajen wani Ahmadu wanda aka fi ...
Bayan haka ya ce wannan ficewa daga APC da yayi ba shi da nasaba da shugaban majalisar dattijai, Bukola Saraki ...
Na bashi kwanaki ya janye korafin sa, ya ki.
Yusuf Datti Baba-Ahmed, wanda jigo ne a APC ta jihar Kaduna, kuma ya taba yin dan majalisar tarayya a tsakanin ...