GOGUWAR CANZA SHEKA: Buhari ya gaza, tilas ‘yan Najeriya su kawar da shi 2019 – Tambuwal
Ya ce Buhari bai iya rike ragamar mulki yadda ya kamata ba.
Ya ce Buhari bai iya rike ragamar mulki yadda ya kamata ba.
Haka Saraki ya maida wa shugaban ‘yan sandan a wata wasika da ya maida masa amsa, ranar Talata, 24 Ga ...
Shugaban jam’iyyar Uche Secondus ne da kan sa ya jagoranci zanga-zangar.
Sun yi mamakin yadda aka tura ‘yan sandan saboda zaben da za a yi rana daya
A cikin watan Afrilu na wannan watan ma an buga rahoton yadda ta sakar musu naira bilyan 10 a bagas.
Mambobin Majalisar Tarayya rikakkun kwararru ne wajen neman a ba su cin hanci da rashawa
Sauya ranakun zabe ya fara zama hira a majalisa.
Kada kuma a manta su na tafiya hutun shekara-shekara na wata daya.
Najeriya ita ce kasa ta 23 daga cikin jerin kasashe 167 da ke da yawan bari a duniya.
Wannan ya zame wa Shugaban Majalisar Dattawa gaba damisa baya siyaki kenan.