KARIN ALBASHI: Lawan ya roki Kungiyar Kwadago kada ta koma yajin aiki
Shugaban kungiyar na kasa Ayuba Waba da Sunday Sabiyi ne suka jagoranci wadanda suka kai wa Lawan ziyara a Abuja.