Cin hanci da rashawa, rashin isassun ma’aikata na daga cikin matsalolin da suka dabaibaye cibiyoyin lafiya na matakin farko a Abuja
Cin hanci da rashawa na daga cikin matsalolin dake hana mutane zuwa asibiti tare da hana asibitocin samun kwararrun ma’aikata.