BAYA TA HAIHU: Kwamitin bincike ya ƙwato naira miliyan 450 watandar Sambo Dasuƙi daga hannun Shugaban PDP, Iyorchia Ayu
An dai zargi Sambo Dasuƙi ya yin watandar dala biliyan 2.1 na kuɗaɗen makamai da sunan kwangiloli na bogi
An dai zargi Sambo Dasuƙi ya yin watandar dala biliyan 2.1 na kuɗaɗen makamai da sunan kwangiloli na bogi
Michael ya bada wannan shaida a matsayin mai bada shaida na farko (PW1), a shari'ar su Sambo Dasuki da ake ...
Saboda haka wannan labari, karya ce, babu abinda ya hada ni da Buhari, ko jam'iyyar APC tun daga 2012 zuwa ...
Metuh dai yace a matsayin sa jami’an yada labarai, an ba shi kudaden don ya yi ayyukan musamman da su, ...
Lauyan ya ce fasfo din Dasuki ya wuce wa'adi da adadin shekarun da za a yi amfani da shi. Don ...
'Yan sanda sun ce za su bi sawun wadanda suka aikata wannan abu domin a kamo su.
An saki Dasuki da Sowore a ranar 24 Ga Disamba, 2019, aka ce su rika kai kan su kotu a ...
Dasuki yayi wannan bayani ne da ya ke hira da muryar Amurka ranar Laraba.
An saki Sowore da misalin karfe shida na yammacin Talata a Abuja.
Hukumar ta gayyaci lauyoyin su garzayo zuwa ofishinta domin cika takardun sakin wadanda ke tsare din.