WAEC 2017: Kashi 26% kacal suka cin darussa 5 har Turanci da Lissafi
Mista Adenipekun ya ce daga cikin mutane 135,945 da suka yi rajistar rubuta jarabawar, 133,223 kadai suka rubuta jarabawar.