PANDORA PAPERS: Yadda Gwamna Abiodun na Ogun ya nunke Gwamnatin Najeriya baibai
PREMIUM TIMES ta tabbatar Abiodun bai saka sunayen kamfanonin biyu a cikin kadarorin sa ba, a lokacin da ya zama ...
PREMIUM TIMES ta tabbatar Abiodun bai saka sunayen kamfanonin biyu a cikin kadarorin sa ba, a lokacin da ya zama ...
An karrama Dapo tare da wasu mashahuran ƴan jarida uku na duniya da su ka fito daga kasashe daban-daban.
Duka wadannan fitattun 'yan jarida sun sha wahalar zaman gidajen kaso a dalilin aikin jarida.
Akwai kuma bayanai da labarai na nasarorin da 'yan Najeriya mazauna kasashen waje suka samu a duniya. Sannan kuma mamba ...
Akande ya buga misalai da dama, musamman inda ya yi dogon bayani dangane da yadda aka rika yada labaran bogi ...
An yi wannan buki na ' Global Shining Light Awards' a kasar Afrika ta kudu.