Boko Haram sun yi wa garin Dapchi luguden wuta, sun banka wa gidaje wuta
Harin wanda aka kai misalin 7 na dare ranar Litinin, ya sa mazauna garin sun rika tserewa daga garin.
Harin wanda aka kai misalin 7 na dare ranar Litinin, ya sa mazauna garin sun rika tserewa daga garin.
Dalibai sun fara karatu a makarantar mata dake Dapchi jihar Yobe
Gwamnati dai har yanzu bata ce komai ba game da wannan batu.
Daura ya ce akwai wasu yara shida da ba a sako ba tukunna, amma ana ci gaba da tattaunawa a ...
An girke sojoji a garin Dapchi.
Bukar ya ce ba su ji dadin rashin sakin Leah ba. Kuma ya sosa musu rai matuka.
Majiya a cikin jami’an sojoji a Yobe ta ce wa PREMIUM TIMES za a saki yaran ranar Laraba da safe.
Za a ude hanyar Maiduguri – Bama – Banki wanda ta yi shekaru uku a rufe.
Da sauran Daliban #Dapchi da ba a saki ba.
Iyayen daliban da aka sace tare da shgabannin yankin ne suka tarbe su yayin da suka isa garin.