Ruwa ya ci ran ‘yan mata hudu a hadarin kwale-kwale a Katsina byAshafa Murnai July 3, 2018 0 Kakakin jami’an tsaron Gambo Isah ne ya ce hadarin ya afku ranar Lahadi da rana tsaka.