Sokoto da UNICEF za su saka yara mata da maza 132,000 makarantun Boko
Babban sakatariyar ma’aikatar kula da harkokin mata da yara kanana A’ishatu Dantsoho ta sanar da haka ranar Laraba.