Majalisar Zartaswa ta ware naira biliyan 8.8 don bunkasa noman rani a Kano da samar da ruwa a Barno
Kamfanin Dantata and Sawoe ne aka bai wa kwangilar, tun cikin 2006 a kan yarjejeniyar kammalawa cikin shekaru biyu
Kamfanin Dantata and Sawoe ne aka bai wa kwangilar, tun cikin 2006 a kan yarjejeniyar kammalawa cikin shekaru biyu
Kamar wancan, wannan rikicin, shi kuma wannan ya danganci kokawar hakkin mallakar wani filin yin sukari ne a Jihar Ribas.
Sarkin Muhammadu Sanusi II ya yi alkawarin gyara kura-kuransa.