An yi garkuwa da Baturen kasar Jamus mai aiki kamfanin Dantata byAshafa Murnai April 16, 2018 0 An kama Baturen wanda Injiniya ne a Kano, bayan an bindige wani jami’in ‘yan sanda.