AMBALIYA: An rasa mutane uku, gidaje 20 sun fadi a jihar Gombe
" Wuraren da ambaliyar ta fi shafa sun hada da Jekadafari, Nasarawo da Tudun-Wada duk a garin Gombe."