Tsohon gwamnan jihar Taraba ya koma APC daga PDP byMohammed Lere December 26, 2017 0 Danladi ya shaida wa PREMIUM TIMES cewa a yau Talata ne zai canza shekar a mazabar sa na Bachama.