WATA SHARI’A: Kotu ta tura masu adawa da Gwamnan Gombe kurkuku a ranar hutu
'Yan sanda sun kama wani tsohon Hadimin Tsohon Gwamna Ibrahim Dankwambo, mai suna Boza-boza, a bisa zargin ya ci mutuncin ...
'Yan sanda sun kama wani tsohon Hadimin Tsohon Gwamna Ibrahim Dankwambo, mai suna Boza-boza, a bisa zargin ya ci mutuncin ...
Gwamna Kayode ya gaji mukamin daga hannun Gwamna Abdul’aziz Yari na Jihar Zamfara.
APC ta yi nasara a kananan hukumomi 7 a jihar Gombe
Tsohuwar Minista Aishatu Dukku ce ta yi nasarar Majalisar Tarayya mai wakiltar Nafada da Dukku.
Kwamitin Shugaban Kasa zai gayyaci Dankwambo dangane da mutuwar mai dafa masa abinci
An dakatar da Hakimai biyu saboda gudanar da taron yi wa Buhari addu'o'i a Jihar Gombe
Jam’iyyar PDP ta fara aikin tantance ‘yan takarar shugaban kasa na zaben 2019.
Duk wanda ya yi nasara a cikin mu sai ya fi Buhari korari nesa ba kusa ba.
Ko ma dai me kenan, za a tantance a ranar 5 Ga Oktoba mai zuwa.
Akwai sauran rina a kaba.