Hedikwatar APC ta soke korar da reshen Gombe ya yi wa Ɗanjuma Goje, ta yi gargaɗin a daina yin aikin gidadanci
Kwamitin Zartaswa na Ƙasa, na APC, ya soke dakatarwar da APC a Jihar Gombe ta yi wa Sanata Ɗanjuma Goje.
Kwamitin Zartaswa na Ƙasa, na APC, ya soke dakatarwar da APC a Jihar Gombe ta yi wa Sanata Ɗanjuma Goje.
Shugabannin mazaɓar sun yi fatali da umarni da kotu ta bayar, wanda ta hana a bincike shi ko a ɗauki ...
Abdullahi ya ce ba zai yiwu a zuba masa ido ya rika abinda ya ga dama bayan a ita jam'iyyar ...
Shugaba Buhari ya amsa tambayoyin ne ta sakon i-mel, kamar yadda aka tura masa tambayoyin ta sakon i-mel.
EFCC ta ce su hudu sun hada kai kuma sun hada baki sun karkatar da naira bilyan 25.
Sarki ya Kara da cewa Jam’iyyar PDP ba Jam’iyyar tada husuma ba ce. Sannan ba zata yi abinda zai sa ...
Obasanjo dai da Atiku sun kasance manyan abokan gabar juna, har zuwa kusan karshen 2018, lokacin da Obasanjo ya dawo ...
Sabon Shugaban ‘Yan Sanda ya daddatsa Rundunar SARS gunduwa-gunduwa
Taron kaddamar da littafin Jonathan zai hada Buhari, Obasanjo, Atiku da T.Y Danjuma wuri daya
Za mu ci gaba neman bashi.