Ban taba fuskantar tuhumar wawurar naira bilyan 25 ba – Inji Goje
Batun ana neman naira bilyan 25 a hannun Goje, duk jaridu ne suka kirkiri adadin kudaden.
Batun ana neman naira bilyan 25 a hannun Goje, duk jaridu ne suka kirkiri adadin kudaden.
Kuma dokar kasar nan ta bai wa wannan ofishi ikon karbe shari’a ko bincike daga ofishin EFCC zuwa ofishin ta.
Goje yace ya janye wa Ahmad Lawan ne domin daraja shugaba Buhari da kuma bin umarnin jam'iyyar.
Dama can su uku ne 'ya'yan jam'iyyar APC suke neman zaman darewa kujerar.
Shugabannin bangaren Sabuwar PDP da ke cikin jam’iyyar gambiza ta APC, sun janye daga zaman sulhun da suke yi da ...
Daya daga cikin 'ya'yan sanata Goje, Ahmed Mohammed ne ya sanar wa manema labarai.
Buhari ya gabatar da kudurin kasafin kudi na sama da naira tirilyan 7 ne a matsayin kasafin kudin 2017.
Majalisar ta sanar da hakanne bayan tattaunawa da tayi a zauren ta yau.
Bayan haka kuma jami’an tsaro sun tafi da wadansu mahimman takardu.
Buhari ya mika kasafin kudin tun watan Disembar 2016