TY Ɗanjuma ya ƙaddamar da filin jirgin sama da otel mallakinsa da samun ikon tafi da madatsar ruwa ta Kashimbila daga gwamnatin tarayya
Madatsar na da ƙarfin samar da wutar lantarki har megawat 40 wanda ake sa ran zai taimaka wajen bunƙasar tattalin ...