Kotu ta daure dan acaban dake lalata da yara maza ta baya byAisha Yusufu October 18, 2018 0 Alkalin kotun Nasiru Mu'azu ya yanke hukuncin daure Mohammed a kurkuku na tsawon shekaru hudu.