YAJIN AIKI: Kungiyar Dalibai (NANS) za ta yi wa Gwamnatin Tarayya da ASUU bore a ranar 7 Ga Janairu
Shugaban NANS na Kasa, Daniel Akpan ne ya bayyana haka a cikin wata takarda da ya fitar a ranar Lahadi.
Shugaban NANS na Kasa, Daniel Akpan ne ya bayyana haka a cikin wata takarda da ya fitar a ranar Lahadi.
Kungiyar Daliban Jami’o’i ta bada wa’adin mako biyu, ko a yi fito-na-fito