CORONAVIRUS: Akwai bukatar a yi wa ministoci, gwamnoni da Dangote rankatakaf din su gwaji
Shi Bala idan dai daga Jamus ya dauko cutar, to mai yiwuwa ne ya goga wa manyan jami’an Gidauniyar Dangote ...
Shi Bala idan dai daga Jamus ya dauko cutar, to mai yiwuwa ne ya goga wa manyan jami’an Gidauniyar Dangote ...
Haka kuma ya halarci bukin babban Dan Sufeto Janar din 'yan sandan Najeriya Hassan Adamu kuma duk an yi musabaha.
Daga nan sai aka kai shi asibiti inda aka gano cewa ya na dauke da cutar.
A halin yanzu ya na gina katagariyar matatar mai da ake ganin ta na daga cikin mafi girma a duniya.
El-Rufai ya ce dama ruwan sama ne ake jira ya yanke.
Ba gasa NNNPC ke yi da matatar mai ta Dangote ba
Ya kara da cewa hasken lantarki da makamashi shi ne hanya dorar a matakin farko na ci gaban kasa.
Sarki Sanusi ya ce yanzu an maida ganuwar kasuwa. Ko ina ka bi zaka ga mai tireda a jikin ganuwar.
Dangote ya ce ba motar sa ce dauke da lodin shinkafar da ta kashe jama’a ba
Ba a nada Dangote a Kamfen din Buhari ba, na shi fagen shawara ne.