RUWAN DARE GAME DUNIYA: Ɗangote zai raba shinkafar Naira biliyan 13 ga marasa galihu a jihohi 36
Ta ce ana raba abincin a masallatan Juma'a, kan titina, gidajen kurkuku, gidajen marayu, gidajen kangararrun yara da wasu wurare ...
Ta ce ana raba abincin a masallatan Juma'a, kan titina, gidajen kurkuku, gidajen marayu, gidajen kangararrun yara da wasu wurare ...
Hakan a cewar Matatar Ɗangote, zai rage kashe kuɗi sosai wajen samun ɗanyen mai da sauran hidindimu na yau da ...
A ganawar wadda wasu gwamnoni suka halarta, sun tattauna matsalar yadda darajar Naira ta zube ƙasa warwas, ita kuma Dalar ...
A farkon fara tacewa, masana'antar ta ce ta karɓi gangar ɗanyen mai miliyan 6 daga Shell International Trading and Shipping ...
Kamfanin Ɗangote ya gode wa bankuna, ma'aikata, gwamnatin Jihar Legas da sauran waɗanda suka sa himma domin tabbatar da ganin ...
Amma abin mamaki da al'ajabi, sai EFCC suka ce wai ba za su karɓa ba, su da kan su za ...
Sai dai kuma maimakon EFCC ta jira rukunin Dangote ta kai mata nata takardun, sai ta yi wa Kamfain diran ...
Johann na Afrika ta Kudu wanda shi ne na ɗaya yanzu a Afrika, ƙasaitaccen mai sayar da kayan alatu da ...
An bayyana Ɗangote a matsayin wanda malejin arzikin sa ya doshi naira tiriliyan 16 Lissafin canjin dala biliyan 14.2 da ...
Mashahuriyar mujalla mai bin diddigin ƙwalailaice adadin yawan kuɗaɗen da attajirai su ka mallaka a duniya, wato Forbes