An yi Jana’zar marigayi Sani Dangote a Kano
Sani ba mutum ne mai yawan magana ba, ya na harkokin sarrafa kayayyaki, harkar noma, gine-gine, harkokin mai a duniya.