Za ka yi ragaraga da Najeriya da irin salon mulkin ka na nuna bangaranci a nade-naden gwamnati – Dangiwa Umar ga Buhari
Dangiwa ya ce Buhari ya fi nuna son kai da bangaranci a nande naden shugabannin rundunonin tsaron kasar nan.
Dangiwa ya ce Buhari ya fi nuna son kai da bangaranci a nande naden shugabannin rundunonin tsaron kasar nan.
Kakakin shugaban Kasa Mal. Garba Shehu ne ya sanar da hakan a martini da ya maida wa tsohon gwamnan.