Gwamnatin Kano ta sanar da wurare 12 da’yan makarantun kwana zasu rubuta jarabawa a ciki
Babban Sakataren hukumar kula da makarantun gwamnati Bello Shehu ya sanar da haka da yake ganawa da manema Labarai a ...
Babban Sakataren hukumar kula da makarantun gwamnati Bello Shehu ya sanar da haka da yake ganawa da manema Labarai a ...
Ya ce da zaran sun kammala za su gabatar wa gwamnatin jihar Kano da sakamakon binciken da suka yi.
Amaryar dai an tsare ta ne a gidan adana kangararrun yara, kasancewa karamar yarinya ce mai shekaru 16 kacal.