An bada belin Saminu Turaki byAshafa Murnai July 27, 2017 0 Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta bada belin tsohon gwamnan jihar Jigawa, Saminu Turaki.