DILLALIN MUTUWA: Yadda wani tantagaryar dan duniya ya rika karkatar da kasafin kudin Jamhuriyar Nijar, ya na jido makamai daga Rasha
wani tantirin dan ta-kife a Jamhuriyar Nijar ya shafe shekaru goma cur ya na karkatar da makudan kudaden Jamhuriyar Nijar, ...