Dan-Sumogal ya kashe jami’in Kwastam a Jigawa byAisha Yusufu April 30, 2019 0 Kakakin hukumar Isa Dan-Baba ya sanar da haka wa manema labarai ranar Talata.