ZABEN ONDO: Dan jagaliya ya tarwatsa jami’an zabe da masu jefa kuri’a a Akure ta Kudu byMohammed Lere October 10, 2020 Lamarin ya faru lokacin da ake kan zabe a rumfar zaben.