ZAMAN DAR-DAR: Mahara za su far wa garin Birnin Magaji, Jihar Zamfara
Karamar Hukumar Dan Magaji dai ita ce Karamar hukumar Ministan tsaro na kasa Mansur Dan-Ali.
Karamar Hukumar Dan Magaji dai ita ce Karamar hukumar Ministan tsaro na kasa Mansur Dan-Ali.
Ko Dan Ali kan yini ya kwana a Birnin Magaji ko Maradun ko Anka ko Tsafe
Kullum sai dai kaji wai an tura daruruwan jami'an tsaro amma kuma kisan ake yi babu kakkautawa.
Mansur Dan-Ali ya ce gwamnati ta aika da jami'an tsaro na soji da 'yan sanda suwa sassa da dama a ...
Gaba daya batakashin bai dauke mu tsawon mintuna 45 ba domin mayakan Boko Haram din sun fi karfin mu a ...
Buhari ya yi ganawa ta musamman da shugabannin rundunonin tsaron kasar nan
Sam Anyawu ya kawo kudirin neman a gayyace su din, kuma zauren majalisar ya amince da haka.
Ya fadi haka ne bayan tattaunawar da yayi da shugabannin rundunar sojin a fadar gwamnati.