An sako Damishi Sango
Tun jiya Lahadi ne aka ceto Sango daga hannun masu garkuwa.
Tun jiya Lahadi ne aka ceto Sango daga hannun masu garkuwa.
Solomon Lalong ya ce zai yi iya kokarin sa wajen ganin an sako Sango.
'Yan sanda sun fantsama neman sa.
“Allah ya kai mu 2019 lafiya, a fito a fafata, mun yi shirin kokawar neman cin zabe a kowane mataki.”